Job 19:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuwa za ku ɗaukaka kanku a kaina kuna ɗauka wahalar da nake sha domin na yi laifi ne,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ دَ غَسْكٜىٰ كُكَ طَوْكَ كُنْ ڢِينِ، كُكَ كُمَ طَوْكَ ڧَسْڧَنْثِنَ تَبَّثِنْ لَيْڢِينَ نٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsammani kuke kun fi ni ne, Kuna ɗauka cewa wahalar da nake sha Ta tabbatar ni mai laifi ne.