Job 19:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKo da yake na yi kuka cewa, โ€˜An yi mini ba daidai ba!โ€™ Ba a amsa mini ba; ko da yake na nemi taimako, ba a yi adalci ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ุงู•ููŠู‡ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นุงู”ูŽู†ูŽ ูŠูู…ูู†ู ุชูŽุงูˆูŽูŠูœู‰ูฐ!โ€บ ุจูŽู†ู’ ุณูŽุงู…ู ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽุจูŽุŒ ู†ูŽูŠู ูƒูุฑูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ุดูŽุฑููŠุนูŽุฑู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽู†ู’ ุณูŽุงู…ูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce ban yarda da kama-karyarsa ba, Amma ba wanda ya kasa kunne. Na nema a aikata gaskiya, amma sam, babu.