Job 2:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, โKina magana kamar wawiya. Alheri kaษai za mu dinga samu daga Allah ban da wahala?โ A cikin wannan duka Ayuba bai yi zunubi ba cikin maganarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงูููููุจู ููุซูููฐ ู
ูุชู ยซุญูุจู! ูููู ูููู ู
ูุบููู ููู
ูุฑู ู
ูุซูููฐ ู
ููู ููููููุซูุ ูููู ุฐูุงู
ู ููุฑููปู ุงููููุญูููฐุฑู ุฏูุบู ุญูููููู ุงูููููู ุณููู ู
ฺูงู ููุฑููปูุฑู ู
ูุณฺููขู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐุดูุยป ุซููููู ุฏููููู ููููููู ุงูููููุจู ุจููููู ุฐููููุจู ุชูููุฑููู ููููู
ูุฑู ุจูุงููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ayuba ya amsa, ya ce mata, โWace irin maganar gฤษanci ce haka? Lokacin da Allah ya aiko mana da alheri, mukan yi na'am da shi, to, me zai sa sa'ad da ya aiko mana da wahala za mu yi gunaguni?โ Cikin dukan wahalar da Ayuba ya sha, bai sa wa Allah laifi ba.