Job 2:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da abokan Ayuba su uku wato, Elifaz mutumin Teman, Bildad mutumin Shuwa, da Zofar mutumin Naโama suka ji wahalar da ta auka wa Ayuba, sai suka shirya suka bar gidajensu suka je don su taโazantar da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููุงููููู ุงูููููุจูุ ููุชููุงู ุนูููฐฺููขูุธู ุฏูุบู ุจูุฑููููู ุชูููฐู
ููู ุฏู ุจูููุฏูุฏู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ุดููุญู ุฏู ููู
ู ุฐููุงฺูขูุฑู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ููุนูู
ูุ ุณูููุฌู ููุงุจูุฑููู ููููููุฑู ุฏู ุชูุณูุงู
ูููฐุดูุ ุฏูุฌููู ุญููู ุณููู ุณูููุชูุงุดู ุฏูุบู ุบูุฏูุงุฌูููฐููุณู ุณููู ุญูุทููููู ุณููู ูููู ู
ูุณู ุฒูููุงุฑู ุฏููุงูู
ููู ุณูุชูุนูุธูููุชูุฑู ุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da uku daga cikin abokan Ayuba, wato Elifaz daga birnin Teman, da Bildad daga ฦasar Shuwa, da Zofar daga ฦasar Na'ama, suka ji labarin irin yawan wahalar da Ayuba yake sha, sai suka kama hanya suka tafi su ziyarce shi, su ta'azantar da shi.