Job 2:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai suka zauna da shi a ƙasa har kwana bakwai. Ba wanda ya ce masa kome, don sun ga tsananin wahalar da yake ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ ذَوْنَ تَرٜىٰ دَشِ عَڧَسَا حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ دَرٜىٰ دَ رَانَ، بَاوَنْدَ يَبُوطٜىٰ بَاكِ يَيِ مَغَنَ دَشِ، غَمَا سُكَغَ ثٜىٰوَ وَهَلَرْسَ تَڢِے ڧَرْڢِنْ مِصَالِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka zauna a ƙasa tare da shi, har kwana bakwai, amma ba wanda ya ce uffan, saboda ganin irin yawan wahalar da yake sha.