Job 20:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole ’ya’yansa su mayar wa matalauta abin da ya kamata; dole hannuwansa su mayar da dukiyarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْلٜىٰ یَیَنْسَ سُنٜىٰمِ أَلْحٜىٰرِ دَغَ تَلَكَاوَا، حَنُّنْسَ كُمَ سُمَيَرْدَ أَرْزِڧِنْدَ يَڨُوثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tilas 'ya'yansa maza su biya zambar da ya yi wa matalauta, Tilas hannuwansa su biya dukiyar da ya ƙwace.