Job 20:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ko da yake mugunta tana da daɗi a bakinsa kuma yana ɓoye ta a harshensa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مُغُنْتَا ڢَا دَ ذَاڧِ تَكٜىٰ عَبَاكِنْ مُوغُ، حَرْ يَكَنْ ٻُواْيٜىٰتَ عَڧَرْڧَشِنْ هَرْشٜىٰنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗanɗana mugunta yana da daɗi a gare shi ƙwarai, Yakan sa wata a bakinsa don ya riƙa jin daɗin tsotsanta.