Job 20:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duk da haka abincin da ya ci zai zama da tsami a cikin cikinsa; zai zama kamar dafin maciji a cikinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عَبِنْثِنَّنْ ذَيْ جُويَا عَثِكِنْسَ، يَذَمَ كَمَرْ دَڢِنْ مَثِيجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a cikinsa wannan abinci yakan zama da ɗaci, Ɗacinsa kamar na kowane irin dafi mai ɗaci ne.