Job 20:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole yă ba da abin da ya yi gumi kafin yă samu, ba zai ci ba; ba zai ji daɗin ribar da ya samu daga kasuwancinsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ مَيَرْدَ أَبِنْدَ يَشَا وَهَلَ عَكَيْ، بَذَيْ عِيَ حَطِيٜىٰ كُواْمٜىٰبَ، رِيبَرْ كَاسُوَنْثِنْسَ بَذَاتَ كَٰوُاْ مَسَ ڢَضٍ ثِكِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tilas ya rabu da dukan abin da ya yi wahalarsa. Ba dama ya mori dukiyarsa,