Job 20:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba abin da ya ragu da zai ɗauka; arzikinsa ba zai dawwama ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُ أَبِنْدَ يَڟِيرَا دَغَ ݣُوطَيِنْسَ، رَايُوَرْسَ تَذَمَنْ لَاڢِيَ بَذَاتَ دَطٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya ci ba zai yi saura ba, Gama yanzu dukiyarsa ta ƙare.