Job 20:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai hallaka har abada, kamar bayan gidansa; waɗanda suka gan shi za su ce, ‘Ina yake?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ ٻَثٜىٰ حَرْ أَبَدَا كَمَرْ كَاشِنْسَ، وَطَنْدَ سُكَ غَنْ شِ أَدَا ذَاسُثٜىٰ، ‹إِنَا يَكٜىٰ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma zai shuɗe kamar ƙura. Waɗanda dā suka san shi, Za su yi mamaki saboda rashin sanin inda ya tafi.