Job 22:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa kake kewaye da tarkuna, shi ya sa ka cika da tsoron mugun abin da zai auko maka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَنٜىٰ أَنْكٜىٰوَيٜىٰكَ دَ تَرْكُواْ عَتَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ، ڢَرَتْ طَيَ ڟُواْرُواْ يَشَا ڧَرْڢِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka ne yanzu akwai ramummuka ko'ina kewaye da kai, Tsoro ya kama ka nan da nan.