Job 22:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ba Allah ne a can sama ba? Dubi yadda taurarin sama suke can nesa a sama!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَشٜىٰ، اللَّهْ بَعَثَنْ سَمَ يَكٜىٰبَ؟ دُوبَ تَوْرَرِ مَڢِے نٜىٰسَ، إِنَا مِصَالِنْ نِيسَنْسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ashe, ba a can saman sammai Allah yake zaune ba? Sai ya sunkuya ya dubi taurari, ko da yake suna can sama ne.