Job 22:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gajimare ya rufe shi, saboda haka ba ya ganinmu lokacin da yake takawa a cikin sammai.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غِرْغِجٜىٰ مَيْ دُهُ يَرُڢٜىٰشِ، حَرْ بَايَ عِيَ غَنِ دَغَ ثَنْ، سَعَدَّ يَكٜىٰ تَڢِيَ عَكَنْ رُڢِنْ سَرَرِنْ سَمَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana tsammani gizagizai masu duhu sun hana shi gani, A lokacin da yake tafiya a kan iyakar da take tsakanin duniya da sararin sama.