Job 22:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka kuwa shi ne ya cika gidajensu da abubuwa masu kyau, saboda haka ba ruwana da shawarar mugaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا شِينٜىٰ يَثِكَ غِدَنْسُ دَ أَلْبَرْكَ؞ إِرِنْ تُنَانِنْ مُوغَيٜىٰنَّنْ كُوَ بَ ضُوَنَ دَشِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake Allah ne ya arzuta su. Ba na iya gane tunanin mugaye.