Job 22:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Masu adalci suna gani ana hallaka mugaye, suna jin daɗi; marasa laifi suna yi musu ba’a, suna cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ أَدَلْثِے سُكَنْ غَ ڢَاطُوَرْ مُوغُ سُيِ ڢَضٍ ثِكِ، مَرَسَ لَيْڢِے سُكَنْيِ مُسُ دَارِيَارْ رٜىٰنِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen kirki suna murna, Marasa laifi kuma suna dariya Sa'ad da suka ga ana hukunta mugaye.