Job 22:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ka komo ga Maษaukaki, za ka warke. In ka kawar da mugunta daga cikin gidanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููููุงูู
ู ุบู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏููู ุ ูููุงูู
ูููฐ ูููู ุฐููู ุฏูุงููุงู ู
ููู ุฏูููุฏูููุ ุณููู ููููู
ู ููููุฑูุฏู ุฏููููู ุฑูุดููู ุบูุณููููู ุฏูุบู ุบูุฏูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika sai ka yi tawali'u, ka koma wurin Allah, Ka kawar da dukan muguntar da ake yi a gidanka.