Job 22:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba shakka a lokacin ne za ka sami farin ciki daga wurin Maɗaukaki, ku kuma ɗaga idanunku ga Allah
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ كُمَجِ دَاطِے ثِكِنْ مَيْ إِيكُواْ دُكَ ، ذَاكَ عِيَ تَادَ ڢُسْكَرْكَ بَابُ كُنْيَا غَ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za ka dogara ga Allah kullayaumin, Ka kuma tarar shi ne asalin farin cikinka.