Job 22:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane daɗi Allah zai ji in kai mai adalci ne? Wace riba zai samu in rayuwarka marar laifi ce?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَدَلْثِنْكَ وَنِ أَبِنْ جِنْ دَاطِے غَ مَيْ إِيكُواْ دُكَ نٜىٰ؟ وَثٜىٰ رِيبَ ثٜىٰ ذَيْسَامُ أَ ذَمَنْكَ نَمَرَرْ لَيْڢِے؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gaskiyar da kake yi za ta amfani Allah? Ko kuwa abin kirki da kake yi zai taimake shi?