Job 22:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ko don kana tsoron Allah shi ya sa ya kwaɓe ka ya kuma bari haka yă same ka?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَكَيْ مَيْ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ نٜىٰ يَسَا يَنَ ڟَاوَتَا مَكَ، كُواْ يَنَ كَيْكَ وُرِنْ شَرِيعَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ba don tsoron Allah da kake yi ba ne, Ya sa wannan tsautawa da jarrabawa suka same ka.