Job 22:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba muguntarka ce ta yi yawa ba? Ba zunubanka ne ba iyaka ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَعَ دَلِيلِنْ شِينٜىٰ مُغُنْتَارْكَ تَيِيَوَ، ذُنُبَنْكَ كُمَ بَسُ دَ إِيَاكَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kusa ba haka ba ne, Amma saboda zunubi mai yawa da ka yi ne. Saboda kuma dukan muguntar da ka aikata.