Job 22:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ka ba masu jin ƙishirwa su sha ba kuma ka hana wa masu jin yunwa abinci su ci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَكَ بَادَ ضُوَ غَ مَيْ جِنْ ڧِشِنْ ضُوَبَ، كَكُمَ حَنَ وَ مَيْ جِنْ يُنْوَ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka hana wa waɗanda suke ji ƙishi ruwan sha, Ka hana waɗanda suke jin yunwa abinci.