Job 24:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don ba su da tufafi suna yawo tsirara; suna dakon dammunan hatsi amma duk da haka suna cikin shan yunwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَاشِ، تَلَكَاوَا سُكَنْيِ تَڢِيَ ڟِرَرَ بَابُ رِيغُنَ، دُكْ دَ يُنْوَرْ دَسُكٜىٰ ڢَامَ دَ عِتَ، دُواْلٜىٰ سُݣُوشٜىٰ دَمِ دَمٍ أَلْكَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma tilas matalauta su fita huntaye, ba sa da abin sutura. Tilas su girbi alkama suna kuwa jin yunwa.