Job 24:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna matse zaitun a cikin kunyoyi suna kuma matse ruwan inabi daga ’ya’yan inabi, duk da haka suna fama da ƙishi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَنْ مَڟٜىٰ مَيْ دَغَ یَیَنْ ظَيْتُنْ، سُيِنِ أَوُرَارٜىٰنْ مَڟٜىٰ یَیَنْ إِنَبِے، عَمَّا سُو كَنْسُ سُنَ ڢَامَ دَ ڧِشِنْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna matse mai daga 'ya'yan zaitun. Suna kuma matse ruwan inabi daga 'ya'yan inabi, Amma su kansu suna fama da ƙishi.