Job 24:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana jin nishin masu mutuwa daga birni, kuma rayukan waษanda aka ji musu rauni suna kuka suna kira don taimako. Amma bai ba wani laifi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ุจูุฑูููุ ุงูููู ุฌููู ููุดูููฐ ููุดูููฐูู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุนูุจูุงูููู ู
ูุชูููุ ุงูููู ุฌููู ููููููู ููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงู ููููุทูููุฏู ุนููููู ู
ูุณู ุฑูููููุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ุจููู ุจูุงุฏู ุญููููููู ุบู ูููููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana jin kukan waษanda suka yi rauni da Waษanda suke baฦin mutuwa a birni, Amma Allah bai kula da addu'o'insu ba.