Job 24:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Akwai waɗanda suke yi wa haske tawaye, waɗanda ba su san hanyoyinsa ba ko kuma ba su taɓa bin hanyoyinsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَاشِ، مُوغَيٜىٰ سُنَ غَابَادَ حَصْكٜىٰ، وَطَنْدَ بَسُ غَانٜىٰ دَ هَنْيُواْيِنْسَبَ، وَطَنْدَ بَاسَ بِنْ هَنْيُواْيِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Akwai mugaye waɗanda suke ƙin haske, Ba su fahimce shi ba, suka ƙi bin hanyarsa.