Job 24:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idanun mazinaci suna jiran yamma ta yi sosai; yana tunani cewa, ‘Ba wanda zai gan ni,’ sai kuma yă ɓoye fuskarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدُوانْ مَيْ ظِنَ يَكَنْ جِرَا سَيْ دُهُ يَيِ، سَيْ يَٻُواْيٜىٰ ڢُسْكَرْسَ يَثٜىٰ، ‹بَابُ عِدُوانْ دَ ذَيْ غَنِّ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mazinaci yakan jira sai da magariba, Sa'an nan ya ɓoye fuskarsa don kada a gane shi.