Job 24:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda zafi da fări suke shanye ƙanƙarar da ta narke, haka kabari zai ƙwace waɗanda suka yi zunubi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ ذَاڢِ دَ رَشِنْ ضُوَ، سُكَنْ سَا ڧَنْڧَرَ تَٻَثٜىٰ، حَكَ وُرِنْ ذَمَنْ مَتَتُّو يَكَنْيِ دَ مَيْ ذُنُوبِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar dusar ƙanƙara take a lokacin zafi da a lokacin fari, Haka mai zunubi yakan shuɗe daga ƙasar masu rai.