Job 24:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mugaye suna satar fili ta wurin matsar da duwatsun da aka yi iyaka da su; suna satar dabbobi su kuma yi kiwon su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوغَيٜىٰ سُكَنْ ثِرٜىٰ عَلَمَرْ شَيْدَرْ إِيَاكَرْ ڧَسَا، سُڨُوثٜىٰ غَرْكُنَ سُمَيْدَسُو نَاسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mugaye sukan ci iyaka, Don su ƙara yawan gonarsu. Sukan saci tumaki su zuba cikin garkunansu.