Job 24:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna cutar macen da ba ta da ɗa, suna nuna wa gwauruwa rashin alheri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مُوغُ يَكَنْ وُلَڧَنْتَ مَثٜىٰ وَدَّ بَاتَحَيْڢُوَ، بَايَ نُونَ أَلْحٜىٰرِ غَ مَثٜىٰنْ دَ مِجِنْتَ يَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka yake samun wanda ya wulakanta gwauraye. Bai kuma nuna alheri ga matan da ba su haihu ba.