Job 24:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna ƙwace wa marayu jakunansu suna kuma ƙwace wa gwauruwa sa don suna binta bashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَنْ رَبَ مَرَايُ دَ جَاكُنَنْسُ، سُڨُوثٜىٰ سَانِيَرْ مَاتَرْ دَ مِجِنْتَ يَمُتُ، سُثٜىٰ جِنْ‌غِنَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan saci jakunan marayu, Su kama san gwauruwa, Su ce sai ta biya basusuwanta.