Job 24:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar jakunan jeji a hamada, matalauta suna aikin neman abinci gonaki marasa amfani suna tanada abinci wa ’ya’yansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَاشِ، تَلَكَاوَا سُكَنْ ڢِتَ نٜىٰمَنْ عَبِنْثِ كَمَرْ جَاكُنَنْ دَاجِ أَ هَمَادَ، سُكَنْ ڢِتَ ڢَرَوْتَرْ عَبِنْثِ أَدَاجِ دُواْمِنْ یَیَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar jakunan jeji waɗanda sukan nemi abinci a busasshen jeji, Haka matalauta suke, Ba inda za su iya samo wa 'ya'yansu abinci.