Job 24:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna girbi a gonakin da ba nasu ba, suna yin kala a gonar inabi ta mugaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَنْ يِغِرْبِے أَغُواْنَرْ دَ بَتَاسُبَ، سُكُمَيِ كَالَنْ إِنَبِے دَغَ غُواْنَرْ مُوغُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zama tilas a gare su su girbe gonakin da ba nasu ba, Su tattara 'ya'yan inabi daga gonakin mugaye.