Job 24:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don ba su da tufafi, sukan kwana tsirara; ba su da wani abin da zai rufe su cikin sanyi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ دَرٜىٰ سُكَنْ ݣُونْتَ ڟِرَرَ بَابُ رِيغُنَ، بَا أَبِنْ رُڢُوَ كُمَ عَثِكِنْ سَنْيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da dare sukan kwanta, ba su da abin rufa, Ba su da abin da zai hana su jin sanyi.