Job 24:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana ƙwace jinjiri mai shan mama; ana ƙwace ɗan yaron matalauci don biyan bashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَاشِ، مُوغَيٜىٰ سُكَنْ ڨُوثٜىٰ جَرِرِ مَيْ شَنْ نُواْنُواْ، جَرِرِنْ دَ بَابَنْسَ يَمُتُ، سُرِڧٜىٰ، سُثٜىٰ جِنْ‌غِنَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Mugaye sukan bautar da yara marayu, Sukan kama 'ya'ya matalauta a bakin bashin da suke bi.