Job 26:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne ya taimake ka ka yi waɗannan maganganu? Kuma ruhun wane ne ya yi magana ta bakinka?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تَيْمَكُوانْ وَنٜىٰنٜىٰ كَڢَطَا كَلْمُواْمِنَّنْ؟ دَ وَنٜىٰ رُوحُ نٜىٰ كَيِ إِرِنْ مَغَنَرْ نَنْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana tsammani wane ne zai ji maganganunka duka? Wane ne ya iza ka ka yi irin wannan magana?