Job 27:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kome yawan ’ya’yansa, takobi za tă gama da su; zuriyarsa ba za su taɓa samun isashen abinci ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ يَكَسَنْثٜىٰ دَ یَیَ دَيَوَ أَنْڧَدَّرَ سُونٜىٰ غَ تَكُواْبِے، ذُرِيَرْسَ كُوَ بَذَاسُسَامِ إِسَشّٜىٰنْ عَبِنْثِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan 'ya'yansu sun riɓaɓɓanya za su zama rabon takobi, Zuriyarsu kuwa ba za su sami isasshen abinci ba.