Job 27:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suka tsira annoba za tă kashe su, kuma gwaurayensu ba za su yi kukan mutuwarsu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَنْ مُوغُ وَطَنْدَ سُكَ ڟِيرَا، بَلَعِ ذَيْ كَشٜىٰسُ، مَتَنْ یَیَنْ كُوَ بَذَاسُيِ مَكُواْكِنْ مُتُوَرْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suka tsira, annoba za ta kashe su, Matansu ba za su yi makokin mutuwarsu ba.