Job 27:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake ya tara azurfa kamar ƙasa, tufafi kuma kamar tarin ƙasa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ يَتَتَّارَ أَظُرْڢَا كَمَرْ تُلِنْ يَشِ، يَكُمَ تَارَ رِيغُنَ كَمَرْ ڧَسَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake sun tsibe azurfa kamar turɓaya, Sun tara tufafi kamar ƙasa,