Job 27:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Attajiri zai kwanta, amma daga wannan shi ke nan; lokacin da zai buɗe idanunsa, kome ya tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوغُ ذَيْ ݣُونْتَ ثِكِنْ أَرْزِڧِنْسَ، عَمَّا نَنْ غَبَ بَذَيْ كَسَنْثٜىٰ حَكَبَ، دَ يَبُوطٜىٰ عِدُواْ أَرْزِڧِنْ يَا رِغَا يَا ٻَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Attajirai za su kwanta, amma daga wannan shi ke nan, Za su buɗe ido su ga dukiyan nan ba ta.