Job 27:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iskar gabas za tă tafi da shi; shi ke nan ya ƙare; za tă share shi daga wurinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِسْكَرْ غَبَسْ تَڢِظْغٜىٰشِ يَٻَثٜىٰ، تَاكَاوَرْ دَشِ دَغَ وُرِنْ ذَمَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iskar gabas za ta fauce su su tafi, Ta share su ta raba su da wurin zamansu.