Job 27:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za tă murɗe shi ba tausayi, lokacin da yake guje wa ikon iskar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَمُرْطٜىٰشِ بَا تَوْسَيِ، يَيِڧُواْڧَرِ يَغُدُ دَغَ ڧَرْڢِنْتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ta murɗe su ba tausayi, Hakika za su yi ƙoƙari su tsere daga ikonsa, Sai su yi ƙundumbala.