Job 27:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zan taɓa yarda cewa kuna da gaskiya ba; har in mutu, ba zan daina kāre mutuncina ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ يَسَوَّڧَ إِنْ يَرْدَ كُنَدَ غَسْكِيَ، حَرْ إِنْمُتُ، بَذَنْ دَيْنَ ڟَرٜىٰ مُتُنْثِنَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya sawwaƙa in ce kun yi daidai, Har in mutu ba zan daina tsare mutuncina ba.