Job 27:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Bari maƙiyana su zama kamar mugaye, masu gāba da ni kuma su zama kamar marasa adalci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَرِ مَيْڧِينَ يَشَا حُكُنْثِ كَمَرْ مُوغُ، وَنْدَ يَتَاشِ غَابَادَنِے كُمَ عَكَوَرْ دَشِ كَمَرْ مَرَرْ أَدَلْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Bari maƙiyina ya zama kamar mugun mutum, Wanda ya tashi gāba da ni ya zama kamar marar adalci.