Job 28:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana nema daga ina ruwan rafi yake ɓulɓulowa yana kuma binciko abubuwan da suke a ɓoye yă kawo su cikin haske.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمْ يَكَنْ تُواْشٜىٰ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ، أَبُبُوَنْ دَسُكٜىٰ عَٻُواْيٜىٰ كُمَ سُڢِتُواْ أَ حَصْكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan datse rafuffuka su hana su gudu, Su binciko abin da yake ɓoye, ya fito sarari.