Job 28:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zinariya da madubi ba za su iya gwada kansu da ita ba, ba kuwa za a iya musayarta da abubuwan da aka yi da zinariya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَرَجَرْ ظِينَارِيَ دَ مَدُوبِے بَتَ كَيْ دَرَجَرْتَبَ، بَكُوَ ذَاعَ عَوْنَ دَرَجَرْتَ دَ كَايَنْ دَ عَكَيِ دَ ظَلَّرْ ظِينَارِيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba daidai take da zinariya ko madubi ba, Ba za a iya musayarta da kayayyakin da aka yi da zinariya tsantsa ba.