Job 28:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za a iya daidaita darajarta da duwatsun Tofaz na Kush ba, zallar zinariya ma ba tă isa ta saye ta ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاعَ ݣُوتَنْتَاتَ دَ تُواْڢَسْ، دُوڟٜىٰ مَيْ دَرَجَ دَغَ إِتِيُواْڢِيَ بَ، كُواْ أَڠُودَ دَرَجَرْتَ دَ ظَلَّرْ ظِينَارِيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a daidaita tamaninta da na duwatsun tofaz na Habasha ba. Tamaninta ya fi na zinariya tsantsa.