Job 29:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sukan jira ni kamar yadda ake jiran ruwan sama. Sukan sha daga cikin maganganuna kamar mai shan ruwan bazara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَنْ جِضَانِ كَمَرْ يَدَّ عَكٜىٰ جِضَانْ ضُوً سَمَ، سُكُمَ جِرَا يَدَّ عَكٜىٰ جِرَا ڢَرْكُوانْ ضُوً دَامِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna jirana kamar yadda ake jiran ruwan sama, Da baki buɗe, kamar yadda ake jiran ruwan bazara.