Job 29:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da na yi musu murmushi da ƙyar sukan yarda; hasken fuskata yana da daraja a gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَكَنْ كَٰوُاْ مُسُ مُرْمُشِ، سَعَدَّ سُكٜىٰ ذَمَنْ ڢِدَّ ذُوثِيَا، دَ نَدُوبٜىٰسُ دَ ڢُسْكَرْ أَلْحٜىٰرِ، بَسُ مَيْدَشِ بَنْظَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nakan yi musu murmushi sa'ad da suka fid da zuciya, Ba su yi watsi da fara'ata ba.