Job 29:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na zaɓar masu inda za su bi na kuma zauna kamar sarkinsu; na zauna kamar sarki a cikin rundunansu; ina nan kamar mai yi wa masu makoki ta’aziyya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَذَاٻَا مُسُ حَنْيَرْ دَ ذَاسُبِے، نَذَمَ كَمَرْ شُوغَبَا، كَمَرْ سَرْكِے عَثِكِنْ سُواْجُواْجِنْ يَاڧِنْسَ، كَمَرْ مَيْيِ وَمَاسُ مَكُواْكِ تَعَظِيَّ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nakan zaɓar musu hanyar da za su bi, Ina zaune kamar sarki a tsakanin mayaƙansu, Kamar mai ta'azantar da masu makoki.”